Alakar Dalla Da Black Market #youtube #news #nigeria
Ku kalli yadda alakar farashin dala da kasuwar bayan fage (black market) ke shafar tattalin arziki a Najeriya. Wannan bidiyo na bayyana dalilan hauhawar farashi, tasirin canjin kudi, da yadda ’yan kasuwa ke cin moriyar wannan kasuwa ta bayan fage. Must Watch: https://youtu.be/KjOLNowT1rw?list=PLXr7-HANuCVAiDbuWB5e6H6Wqlrf6f1wq #youtube #dangoterefinery #hausamovies #news #katsina #nigeria #hausa #money #arewa #arewablog #Dala #BlackMarket […]